Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa fitaccen dan wasan kwallon kafa na kasar Brazil, Pele, inda ya bayyana shi a matsayin wanda duniya ba...
Mai Horas da ƴan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Saudiyya Herve Renard, ya musanta rahotannin da ke cewa yarima mai jiran gado, Mohammed bin Salman, zai...
Sarki Salman bin Abdul Aziz na Saudiyya, ya ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar wani mataki na murnar samun nasara da tawagar...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta kasar Ecuador ta lallasa tawagar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Qatar a wasan farko na gasar cin kofin Duniya wanda Qatar ɗin ta...
Rauni da ɗan wasan gaba na ƙasar Faransa kuma gwarzon ɗan ƙwallon duniya da ya lashe kyautar Ballon ta bana Karim Benzema, ya sake samu, ya...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Bayern Munich ta kara doke Barcelona gida da waje a kakar nan a gasar Champions League wasa na biyar a...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Robert Lewandowski ya yi nasarar cin kwallo ta 600 da kuma 601 a tsawon lokacin da ya shafe yana kwallo tsakanin...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa yanayin bacin ran da ya ke fuskanta ne ya kai...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Florentino Perez ya ce ba shi da masaniyar komai game da batun yarjejeniyar sakin Erling Haaland daga Manchester City....
Mai horas da kungiyar Barcelona Xavi Hernandes ya ce har yanzu suna nan kan bakar su na lashe gasa a kakar bana, duk da rashin nasarar...