Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce jam’iyyun ADC da NDC ba su zama barazana ga APC a zaɓen 2027 ba. Ya bayyana...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026.Jihohin sun...
Rayuwar al’ummar Arewacin Najeriya na ci gaba da salwanta cikin fargaba da rashin tabbas yayin da wasu jaridu, shahararrun mutane masu tasiri a kafafen sada zumunta,...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya kakaba dokar takunkumin fita na awanni 24 a Ƙaramar Hukumar Lamurde bayan sake barkewar tashin hankalin ƙabilanci da aka...
Rundunar Sojojin Najeriya ta tabbatar da cafke ɗaya daga cikin jami’anta, Lance Corporal Ahmed Aminu, bisa zargin da ake masa da hannu a kisan wani matashi...
Wani sabon rikici ya barkewa a jihar Adamawa, bayan samu wasu hare-hare a kauyukan Lafiya da Boshikiri da ke cikin kananan hukumomin Lamurde da Guyuk na...
A wani zama na musamman da ta gudanar, Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta amince da karin wa’adin mulkin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru biyu zuwa shekaru...
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta cafke wani ƙani da yayansa mai suna Aliyu Abdulmalik da Ibrahim Abdulmalik bisa zargin yanke kan wani almajiri ɗan shekara...
Wani mutum ya kashe kan sa ta hanyar rataya a Unguwar Rumde-Baru, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar Adamawa.Wata majiya mai tushe ta...