Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Charles Soludo na jam’iyyar APGA, a matsayin wanda ya lashe zaben...
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, ya bayyana cewa kashi 99 cikin 100 na masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda da aka kama a jihar cikin...