Gwamnatin tarayya kasar nan za ta ɗauko hayar ƙwararrun zaratan sojoji daga ƙasashen duniya domin horar da sojojin ƙasar aikin ƙundumbala wajen tunkarar ƴan ta’adda da...
Gwamnan jihar Jigawa Alh. Mohammed Badaru Abubakar a ranar Juma’a ya mika rahoton zaben fidda gwani na jam’iyyar (APC) na jihar Ekiti.Gwamna Badaru shi ne shugaban...