An sauke Limamin Masallacin Unguwar Madina da ke Bauchi, Dahiru Abubakar, daga muƙaminsa bayan an zarge shi da yaɗa manufofin sake zaɓen Shugaban Najeriya, Bola Tinubu,...
Daga Sani Gazas Chinade, DamaturuWani dalibin aji uku na ƙaramar makarantar sakandare (JSS3) a Ummul-Qura Science Academy da ke Azare, ƙaramar hukumar Katagum a jihar Bauchi,...
Sanatan Bauchi ta Kudu, kuma dan takarar gwamnan Bauchi na jam’iyyar PRP a 2027, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike...
Hukumar Yaki da Cututtuka da Kariya ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane 214 a Najeriya, yayin da adadin mace-macen...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umurci Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, tare da wasu mutum uku, da su rika kai rahoto kowane...
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta sanar da kwato wata motar Toyota Hilux mallakin Majalisar Masarautar Bauchi da aka sace a cikin birnin Bauchi. Mai magana...
Ministan Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya mayar da martani ga Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, kan zargin da ya yi masa na haddasa matsaloli a jihar. Wike...
Aminu Danmaliki, wani babban basarake a Bauchi kuma mai rike da sarautar Danmalikin Bauchi, ya ce zargin cewa Shari’a barazana ce ga Kiristoci ko Kiristanci “tunani...
24 ga Nuwamba 2025 | Lahadi Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare, sakandare da manyan makarantu a fadin jihar saboda tsananin tashin...