Connect with us

Featured

Kotu Ta Umurci Kwamishinan Kuɗi na Bauchi Ya Riƙa Zuwa Ofishin DSS Duk Mako

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umurci Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, tare da wasu mutum uku, da su rika kai rahoto kowane mako ga Hukumar DSS har zuwa ƙarshen shari’arsu. Mai Shari’a Mohammed Umar ne ya bayar da umarnin a ranar Laraba a matsayin sharuddan beli.

Kotun ta ba su beli kan kuɗin Naira miliyan 100, tare da umarnin su gabatar da masu tsaya musu guda biyu kowanne, waɗanda dole ne su kasance manyan jami’an gwamnati. Haka kuma, kotun ta umurce su da su ajiye fasfo dinsu a hannun kotu, sannan ta ɗage shari’ar zuwa 26 ga Fabrairu don fara sauraro.

Hukumar EFCC na tuhumar su da laifuka 10 da suka shafi tallafa wa ta’addanci da safarar kuɗi. Wadanda ake tuhuma tare da Adamu sun haɗa da Balarabe Ilelah, Aminu Bose da Kabiru Mohammed, inda dukkansu suka musanta zarge-zargen bayan an sake gurfanar da su a gaban kotu a ranar 16 ga Janairu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetmarsbahisholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetmatadorbetonwinimajbetmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantsahabetsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet