Majalisar Ƙoli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya, NSCIA, ta nuna damuwa kan abin da ta kira alamun nuna wariyar addini a shari’ar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir...
Iyalan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, sun bai wa Ministan Tsaron Najeriya Janar Christopher Musa mai ritaya, wa’adin kwanaki bakwai ya janye zarge-zargen da...
Gwamnatin Tarayya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ‘yan jarida damar rakiyar jami’an soja yayin wasu ayyukan tsaro, domin inganta rahotannin tsaro da...
Ministan tsaro, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa ya zama dole gwamnati ta dakatar da duk wani nau’i na tattaunawa da kuma biyan kuɗin fansa ga...
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa cire hafsoshin tsaro da shugaba Bola Tinubu ya yi ba shi da alaƙa da jita-jitar yunkurin juyin mulki, sai dai...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi sauye-sauye a manyan mukaman tsaro na ƙasar, inda ya sauke Janar Christopher Musa daga matsayin Babban Hafsan Tsaro na...