Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage ci gaba da shari’ar jagoran ‘yan tawayen Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, wadda ya kamata a ci gaba da...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta fara bincike kan wasu matafiya biyu da aka kama da kuɗaɗen waje ba tare da sun...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da naɗa...
Hukumar tsaron ta fari kaya a Kasa DSS ta biya wani mutum a Sokoto diyyar naira miliyan 10 saboda harbinsa da ta yi cikin kuskure, bayan...
Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano.Malam Musa wanda ke kan hanyarsa...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin kira da kuma tayar da hankali a wasu sassan jihar...
‘Yan Najeriya, zabe ya sake zuwaMu guji tashin hankaliBari mu buga wasan bisa ga ka’idaKar ku zama yan dabaKa ce a’a ga tashin hankaliMu tashi mu...