Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage yanke hukunci kan ƙarar da Hukumar EFCC ta shigar domin neman a ƙwace kadarori 57 da ake zargin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar EFCC da ICPC su sanya ido kan rarraba tallafin takin zamani a faɗin jihar domin tabbatar...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa wasu masu neman takarar gwamna a Najeriya sun kashe tsakanin naira biliyan...
Jami’an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta Economic and Financial Crimes Commission sun cafke tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta samu tsohon ministan lantarki, Saleh Mamman, da laifuka 12 da suka shafi halasta kuɗaɗen haram da suka kai...
Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta roƙi Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja da ta ba da umarnin kwace kadarori 57 da ake zargin...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ware kudin da ya haura ₦3.2 biliyan domin ayyukan tsaftace ofisoshi, feshin maganin kwari da kuma abinci...
Hukumar EFCC ta yi watsi da zargin Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, cewa ana amfani da hukumar wajen takura masa da wasu jami’an gwamnatinsa. EFCC ta...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta bayyana cewa ta gano kadarori har guda 41 da ake dangantawa da Abubakar Malami, tsohon...
Fadar Shugaban Ƙasa ta Najeriya ta yi watsi da zargin da wasu ’yan siyasar adawa ke yi na cewa gwamnati na amfani da hukumar EFCC wajen...