A ranar Jumma’a, 12 ga Disamba 2025, babbar kotun Abuja da ke Gwarinpa ta dage shari’ar da ake yi wa tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige, tare...
Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya bayyana cewa tambayoyin da Hukumar EFCC ta yi masa ba su da alaƙa da ta’addanci, safarar kuɗi...
Tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya ce ganawarsa da hukumar EFCC ta gudana lafiya bayan samun gayyata daga hukumar. Ya wallafa hakan ne...
A ranar Juma’a 28 ga Nuwamba 2025, tsohon Attorney-General na Najeriya, Abubakar Malami (SAN), ya tabbatar da cewa Hukumar EFCC ta aike masa da takardar gayyata....
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yabawa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) bisa nasarorin da ta samu a yaƙin da take da...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Hukumar EFCC ta ƙwato kadarori da kudade da suka kai fiye da naira biliyan 500 cikin shekaru biyu...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta fara bincike kan wasu matafiya biyu da aka kama da kuɗaɗen waje ba tare da sun...
Hukumar Yaƙi da Yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC) ta ce ta kwato sama da N364.5bn da kuma dala miliyan 326.5 daga hannun masu laifi tsakanin...
Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta gargadi matasa kan yadda karuwar zamba ta intanet ke ɓata sunan Najeriya a idon duniya tare...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), Mista Ola Olukoyede, ya ja kunnen ‘yan Najeriya da su daina wulakanta Naira, yana mai...