Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya umarci magoya bayansa da su zaɓi ’yan takarar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a dukkan matakan zaɓen shekarar 2027....
Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci....
Babbar Kotun Jihar Kaduna ta sake ɗage yanke hukunci kan belin tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, wanda Hukumar ICPC ke tuhuma da laifuka da suka haɗa...
Rahotanni daga iyalan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bayyana cewa jami’an tsaro sun sake kamo shi jim kaɗan bayan fitowarsa daga kotu a yau,...
Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nesanta kansa daga tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, inda ya ce manyan jagororinsa a siyasa sune Shugaba Bola Ahmed...
Rundunar ƴansandan Najeriya a jihar Kaduna sun buƙaci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana a gabanta domin bayar da bahasi kan zargin tayar da...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba shi da wata alaƙa ta musamman da gwamnan mai ci, Uba Sani, inda ya ce...
Kwamitin Zartarwa na Kasa na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya kori tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga cikin jam’iyyar tare da hana shi...