Sojojin Isra’ila sun kai hare-hare da dama a Gaza a daren Juma’a duk da kiran da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi na tsagaita wuta, bayan...
Dakarun sojan Isra’ila na cigaba da shiga wani yanki mai cike da jama’a a birnin Gaza, yayin da suke ci gaba da farmaki domin kwace iko...
Manyan motoci ɗauke da kayan agaji sun tsallaka Gaza daga Masar bayan samun izini daga Isra’ila.Isra’ilar ta ce ta tsagaita wuta ta ɗan lokaci a wasu...