Connect with us

Featured

Isra’ila Na Cigaba Da Luguden Wuta A Gaza

Dakarun sojan Isra’ila na cigaba da shiga wani yanki mai cike da jama’a a birnin Gaza, yayin da suke ci gaba da farmaki domin kwace iko da muhimman sassan yankin da ake ganin shi ne mafi cunkoson al’umma. Shaidu sun bayyana yadda hayaƙi ke lullube sararin samaniya sakamakon luguden bama-bamai.

Rahotanni sun nuna dubban mutane su ka tsere daga yankin domin tsira da rayukansu, yayin da wasu kuma suka makale sakamakon haɗarin da ke tattare da yunƙurin guduwa. A cewar hukumomin yankin, sama da mutane 60 aka kashe a jiya kawai sakamakon hare-haren.

Isra’ila ta bayyana cewa tana gudanar da bincike kan rahotannin da ke cewa dakarunta sun kai hari kan wani asibitin yara da ke Gaza. Lamarin ya ƙara jawo fargaba da suka daga ƙasashen duniya kan yadda yakin ke ƙara shafar fararen hula.

Sojojin Isra’ila sun ce manufarsu ita ce kubutar da mutanensu da Hamas ta yi garkuwa da su da kuma fatattakar mayaƙan Hamas da suka kai 3,000, a yankin da Isra’ila ta bayyana a matsayin “tungar mayaƙan ta ƙarshe.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet