Ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa zai tabbatar da tura kuɗaɗen da aka ware wa ƙananan hukumomi kai...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce a ranar Asabar, 29 ga Agusta, 2026, za ta wallafa jerin sunayen ‘yan takarar da jam’iyyun...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta ce jami’ai sama da 15,000 ne za su tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar Osun da za a gudanar ranar...
Shahararren mawaƙin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya rubuta wa Shugaban Amurka Donald Trump wasika, yana neman ya sanya ido kan zaɓen...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa bayanai da takardun shaidar ’yan takarar shugaban ƙasa 19 da mataimakansu da za su fafata a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta buɗe shafin ɗaukar ma’aikata na shekarar 2026, inda ta gayyaci ‘yan Najeriya da suka cancanta su nemi...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa tana duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin babban zaɓen 2027, domin tantance inganci da...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ƙara wa’adin da ta bai wa jam’iyyun siyasa domin mika sunayen ‘yan takararsu na zaɓen shugaban ƙasa...
…….Urges Nigerians to Support Second-Term Bid…..Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has congratulated President Bola Ahmed Tinubu on the successful submission of his nomination form...