Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta duba rikicin shugabancin jam’iyyar ADC a wani taronta da ake sa ran gudanarwa a...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanya sunan Prof. Pantami cikin jerin ’yan takarar gwamnan Jihar Gombe da za su fafata a zaben watan Fabrairun 2027.A...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sake fitar da jerin sunayen jam’iyyun da za su fafata a zaben gwamnan Jihar Kano na 2027, inda ta sanya...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi watsi da ƙorafe-ƙorafen Ladi Adebutu, ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun na jam’iyyar PDP, da Aminu Abdussalam...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta yanke hukunci kan makomar Isa Pantami, Aminu Abdussalam Gwarzo, Ladi Adebutu da wasu ’yan takara a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta musanta fitar da wata sanarwa da ke yawo a kafafen sada zumunta, wadda aka danganta da hukumar...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci ’yan takarar da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire sunayensu daga jerin ’yan...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta bayyana matsayinta a yau Talata kan makomar wasu ’yan takarar jam’iyyun siyasa, bayan hukuncin Kotun Ƙoli...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar wa ’yan Nijeriya aniyarta na gudanar da sahihin zaɓe mai cike da gaskiya da riƙon amana...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, ya yi alkawarin mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira 500,000 a duk wata...