Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Farfesa Segun Aina a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga jami’o’i ta JAMB.Farfesa Aina mai shekaru...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta bayyana shirin tantance cibiyoyin jarabawar kwamfuta (CBT) guda 1,039 a faɗin Najeriya domin UTME na shekarar...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta Kasa (JAMB) ta gano yadda aka ɗauki dalibai 2,658 ba bisa tsarin hukumar ba a shekarar karatu ta 2024/2025. Hukumar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami’o’i ta Najeriya (JAMB) ta amince da maki 150 a matsayin mafi ƙanƙantar makin da za a bai wa ɗalibai guraben karatu...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta ce za ta sake duba Jarrabawar UTME ta shekarar 2025, bayan korafe-korafe daga mutane davdama kan matsalolin fasaha...
Sakamakon yadda ƴan Najeriya suka shiga tasku na ƙarancin Kudi da matsalar man Fetur, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Kasa JAMB ta sanar da ranar da za a fara jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire...