Najeriya ta karɓi ƴan gudun hijira 153 daga Jamhuriyar Nijar, a wani yunkuri na tabbatar da dawowarsu cikin aminci da mutunci. Ofishin hukumar NEMA reshen Kano...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa da China da Amurka wajen ɗaukar nauyin ayyukan ta’addanci a ƙasarsa.A cikin...
Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté, ya fice daga birnin Yamai da Asubahin wannan rana zuwa kasar Chadi inda daga nan ya hau jirgi zuwa...