Connect with us

Featured

Jakadan Faransa Ya Fice Daga Nijar Zuwa Kasarsa

Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté, ya fice daga birnin Yamai da Asubahin wannan rana zuwa kasar Chadi inda daga nan ya hau jirgi zuwa kasarsa.

Sylvain Itté ya bar Nijar ne kamar yadda sabuwar gwamantin sojin Nijar ta hakikance, saboda gwamantin kasarsa ta soki juyin mulkin da suka yi wa Shugaba Mohamed Bazoum a watan Yuli.

Aminiya ta ruwaito cewa, wata majiyar jakadancin Faransa ta ce, “jakadan da wasu abokansa shida sun bar birnin Yamai ne da misalin karfe 4 na asuba.”

Zuwansa Chadi kafin samun jirgi zuwa gida na da alaka da haramta wa jiragen Faransa shawagi a sararin samaniyar Nijar da gwamatin sojin kasar ta yi.

An shafe makonni ana nuna wa juna yatsa tsakanin gwamnatin sojin Nijar da Faransa, babbar kawar gwamantin Bazoum, wadda sojojin suka hambarar a ranar 26 ga watan Yuli.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet