Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya kwamrade Wasila Ibrahim Ladan murna, a matsayin sabuwar sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu mata ta kasa...
Fitacciyar Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Tayi Kira Ga Shugaban Hukumar Hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Ya Tattaro Dukkan Matan Kannywood Harda Ita Aje Ayi...
Wani mutum ya kashe kan sa ta hanyar rataya a Unguwar Rumde-Baru, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar Adamawa.Wata majiya mai tushe ta...
Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté, ya fice daga birnin Yamai da Asubahin wannan rana zuwa kasar Chadi inda daga nan ya hau jirgi zuwa...
Kafar yaɗa labarai ta ƙasar Turkiyya wato TRT ta ƙaddamar da ƙarin bangarori guda uku da za su dinga yaɗa labarai cikin harshen Hausa da Swahili...
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da aka yi a karamar hukumar Rano ta jihar Kano bayan wata mata mai suna Malama Khadija ta raba...