Connect with us

Featured

Kotu Ta Tura Tsohon Shugaban Kotun Ɗa’ar Ma’aikata Zuwa Gidan Gyaran Hali Na Kuje

Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Maitama ta bayar da umarnin tsare tsohon Shugaban Kotun Da’ar ma’aikata ta CCT, Danladi Umar, a Gidan Gyaran Hali na Kuje bayan EFCC ta gurfanar da shi kan tuhume-tuhume hudu da suka shafi cin hanci da amfani da mukami ba bisa ka’ida ba.

Gwamnatin Tarayya ta zarge shi da karɓar Naira miliyan 5.5 da Naira miliyan 6 ta asusun bankin matarsa daga wasu ‘yan kwangila, tare da umartar wani ɗan kwangila ya biya Naira miliyan 2.43 kuɗin makarantar ‘yarsa a Jami’ar Baze da ke Abuja. Sai dai Umar ya musanta dukkan tuhume-tuhumen.

Read Also  : Gwamnoni Ne Ke Da Alhakin Magance Matsalar Garkuwa da Mutane Ba Gwamnatin Tarayya Ba – Daniel Bwala

Mai shari’a Peter Kekemeke ya ɗage sauraron buƙatar belin zuwa ranar 15 ga Yuli, bayan masu gabatar da ƙara sun ce suna buƙatar lokaci domin mayar da martani kan takardar neman belin da lauyan wanda ake tuhuma ya gabatar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet