Connect with us

Featured

Kotu Ta Bayar da Belin Tsohon Shugaban Kotun Ɗa’ar Ma’aikata Danladi Umar 

Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Maitama, Abuja, ta bayar da belin tsohon Shugaban Kotun Da’a ta Kasa (CCT), Danladi Umar, akan kudi naira miliyan 100 bayan gurfanar da shi kan tuhume-tuhume huɗu da Hukumar EFCC ta shigar, inda ake zarginsa da cin moriyar ofis ba bisa ƙa’ida ba. Sai dai Umar ya musanta dukkan zarge-zargen.

Mai shari’a Peter Kekemeke ya umarci Umar da ya gabatar da mutum guda a matsayin wanda zai tsaya masa, wanda kuma dole ne zama ya mallaki takardar shaidar mallakar fili (Certificate of Occupancy) a Abuja. Lauyan wanda ake kara ya nemi a ba shi beli bisa sassauƙan sharuɗɗa, yana mai cewa ya amsa gayyatar EFCC ba tare da wata matsala ba kuma bai taɓa guduwa ba.

Read Also : Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarrabawar WAEC da NECO 

Kotun ta yi watsi da hujjar masu gabatar da ƙara cewa Umar na iya tserewa, tare da ɗage sauraron shari’ar zuwa ranar 29 ga Oktoba, 2026. Sai dai kotun ta umarci a ci gaba da tsare Umar a Gidan Gyaran Hali na Kuje har sai ya cika sharuɗɗan belinsa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet