Connect with us

Featured

An Sace Ɗalibai Masu Rubuta Jarabawar NECO a Kogi

Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari Makarantar Sakandiren Gwamnati da ke Opada-Olowa a ƙaramar hukumar Dekina ta Jihar Kogi, inda suka sace shugaban makarantar, jami’in NECO da ɗalibai huɗu. Lamarin ya faru ne da yammacin Talata yayin da ake gudanar da jarabawar NECO.

Rahotanni sun ce maharan sun kutsa cikin al’ummar suna harbe-harbe domin tarwatsa jama’a kafin su kutsa cikin makarantar. Bayan harin ne aka gano takardun jarabawa a warwatse a azuzuwa da harabar makarantar, yayin da maharan suka nemi kuɗin fansa daga iyalan wasu daga cikin waɗanda suka sace.

Read Also : An Sace Ɗalibai Masu Rubuta Jarabawar NECO a Kogi

Rundunar ƴansandan Jihar Kogi ta tabbatar da harin, tana mai cewa jami’an tsaro sun fara aikin ceto cikin gaggawa. Ta bayyana cewa an kuɓutar da ɗalibi ɗaya, yayin da ake ci gaba da neman sauran waɗanda aka sace da kuma farautar maharan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet