Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama manyan dillalan miyagun ƙwayoyi uku tare da kwace sama da kwayoyi 23,000 a wasu sassan jihar. Mai...
Gwamnatocin jihohin Kano, Katsina da Jigawa sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya ta haɗin gwiwa domin bunƙasa kasuwar wutar lantarki a yankin Arewa maso Yamma....
Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Jigawa, Muhammad Dahiru, ya yi gargaɗi ga jami’an hukumar da su guji aikata duk wani abu da zai lalata martabar rundunar...
Mutane tara 9 sun rasa rayukansu daga cikin mutum 17 da ibtila’i ya rutsa da su, a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a karamar...
Hukumar Kula da Tsarin Fansho na Ma’aikatan Jihar Jigawa da Kananan Hukumomi ta bayyana cewa ta fitar da fiye da Naira biliyan 1.5 domin biyan hakkokin...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu a kan kudirin dokar kafa Hukumar Hisbah ta jihar, wanda hakan ya mayar da ita hukuma mai...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane biyu tare da jikkatar wasu goma, a wani haɗarin mota da ya faru a kan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta bayyana wata nasara da ta samu a yaki da miyagun laifuka, inda hadin gwiwar jami’an tsaro suka kai farmaki wani...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tsayar da matsaya dangane da tufafin da jami’an tsaro mata ke sakawa a fadin jihar.A cikin wata sanarwa da aka fitar, gwamnatin...
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira miliyan 50 don tallafa wa mata 1,000 masu kananan sana’o’i, domin rage radadin cire tallafin man fetur a kasuwancinsu.Kwamishinan Yada Labarai,...