kwamishina a gwamnatin Jihar Kano, yusuf kofar mata ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa, yana danganta matakin da ya ɗauka da kaucewa daga tsarin siyasar da...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Harkokin Siyasa, Sunusi Surajo Kwankwaso, daga muƙaminsa.Rahotanni sun nuna cewa gwamnan ya naɗa...
Ma’aikatan Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) ƙarƙashin SSAEAC da NUEE sun fara yajin aiki na dindindin bisa zargin rashin kyawun yanayin aiki. Yajin aikin ya fara...
Wata gobara da ta tashi a ranar Litinin ta cinye ajuzuwa 34 a wata Makarantar Kiwon Lafiyar Dabbobi da ke Karamar Hukumar Kabo a Jihar Kano....
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu kira daga mutane 838 na neman agaji yayin da gobara, hadurra a hanya da na...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan wani umarnin zartarwa na musamman da ke haramta kafuwa da ayyukan duk wata ƙungiyar Hisbah ba...
Aƙalla mutane biyar ne suka rasa rayukansu a wasu munanan lamurra da suka faru a kananan hukumomin Bichi, Danbatta da Nassarawa na Jihar Kano. A Badume...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da kasafin kuɗin 2026 mai darajar ₦1.368 tiriliyan a gaban majalisar dokokin jihar, wanda ya zama mafi girma...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci mazauna jihar da su rungumi halayen tausayi, karamci, da’a, kishin kasa, da zaman lafiya domin ci gaban jihar...
Kotun da’ar ma’aikata ta dakatar da Shugaban Hukumar karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhyi Magaji, sakamakon zarge-zargen da ake...