Fargaba ta mamaye al’ummar garin Offa da ke jihar Kwara a daren Alhamis, 25 ga Disamba, 2025, bayan wasu abin fashewa sun girgiza sassan garin, lamarin...
A kalla mutum 30 zuwa 35 ne aka yi garkuwa da su yayin harin da ’yan bindiga suka kai cocin Christ Apostolic Church (CAC) da ke...
A sakamakon sabon tashin hankalin da ya kunno kai a yankin Kwara ta Kudu, Gwamnatin Jihar Kwara ta umarci rufe dukkan makarantu a kananan hukumomi hudu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da cewa mutane biyu sun rasa rayukansu, yayin da wani ya jikkata, a wani harin da ake zargin ‘yan...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kwara, ta sanar da mutuwar wata hajiyar Najeriya daga jihar kwara, wacce ta rasa ranta ta hanyar fadowa daga saman...