Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026.Jihohin sun...
An saki Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Justice Faruku Bunza, wanda aka yi garkuwa da shi mako guda da ya gabata a Ƙaramar Hukumar Bunza.A cikin...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi tare da haɗin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro sun dakile wani hari da ake zargin ’yan bindigar Lakurawa ne suka...
Gwamnatocin jihohin Kebbi da Kwara sun sanar da sake buɗe makarantu a wasu yankuna, alamar dawowar harkokin karatu a hankali bayan rufe su na tsawon lokaci...
An jiyo ƙarar tashin wani abin fashewa mai ƙarfi , wanda ya tayar da hankula a yankin Bagudo na Jihar Kebbi da safiyar Talata, 30 ga...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
An sake samun sabon labari mai daɗi daga Jihar Kebbi, inda rahotanni suka tabbatar da cewa dalibai mata 24 da aka sace daga Government Girls Secondary...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, da ya koma jihar Kebbi nan da nan domin jagorantar ayyukan ceton ɗaliban mata...
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Muhammad Sama’ila Bagudo, ya koma cikin iyalansa bayan shafe kwanaki a hannun masu garkuwa. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar ta tabbatar...