Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (Resident Doctors) ta sanar da fara yajin aikin gargadi na kwana biyar daga yau, bayan matsayar da majalisar zartarwar ƙungiyar ta...
Ƙungiyar Likitoci ta (NARD) ta sake baiwa gwamnatin tarayya wa’adin awanni 24 domin biyan buƙatun da ta jima tana nema, bayan karewar tsohon wa’adin kwana goma...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta sanar da shirin fara yajin aiki a faɗin ƙasa baki ɗaya daga ranar Alhamis 24 ga Yuli, idan har gwamnatin...
Akalla likitoci 16,000 ne suka bar Najeriya domin yin aiki a ƙasashen waje a cikin shekaru biyar zuwa bakwai da suka gabata, a cewar Ministan Lafiya...
Kungiyar likitoci ta kasa NMA, ta sanar da dakatar da duk wasu aikin kula da marasa lafiya a asibitin kwararru na Murtala Muhammed biyo bayan shafe...