Featured4 months ago
Majalisar Dokokin Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin Bagwai, Bebeji da Rogo na tsawon watanni uku
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin Bagwai, Bebeji da Rogo daga bakin aiki na tsawon watanni uku. Jami’in Yaɗa Labaran Majalisar, Malam...