Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta musanta zargin jan ƙafa wajen nazari da tattauna ƙudirin dokar yaƙi da miyagun ƙwayoyi da Gwamnatin jihar ta gabatar mata, bayan...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kudirin dokar da zai bai wa gwamnatin jihar damar kafa rundunar ’yan sandan jiha.Shugaban Masu Rinjaye na majalisar, Lawan...
Ɗan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa PDP.Kakakin Majalisar Dokokin Kano,...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin samar da asibitocin kula da masu larurar ƙwaƙwalwa a shiyyoyi uku na jihar. Ɗan majalisa mai wakiltar ƙananan...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...