Connect with us

Featured

Kano : Ɗan majalisar jiha mai wakiltar Tudun Wada ya fice daga APC zuwa PDP

Ɗan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa PDP.

Kakakin Majalisar Dokokin Kano, Ismail Falgore, ne ya bayyana hakan a zaman majalisar na ranar Litinin. A wasiƙar, Shuwaki ya ce ya yanke shawarar barin APC ne bayan nazari da shawarwari da abokan siyasarsa, magoya bayansa da iyalansa.

Read Also : Kwanaki 87 da sace ɗalibai a Borno, shin ina aka kwana ?

Ya gode wa shugabannin APC daga matakin mazaba zuwa na ƙasa kan damar da suka ba shi da goyon bayan da ya samu, amma ya ce ya zaɓi wata sabuwar hanyar siyasa da ta dace da ƙa’idoji da ra’ayinsa.

Bayan karanta wasiƙar, Shuwaki ya tabbatar da cewa shi da kansa ne ya gabatar da ita, yana mai cewa ya koma PDP tun watanni da suka gabata, sai dai shawarwari na siyasa suka jinkirta sanar da hakan a hukumance. Kakakin majalisar ya ce an karɓi wasiƙar tun kimanin watanni biyu da suka gabata.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvmarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet