Connect with us

Featured

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta buƙaci hukumomi a Najeriya su kama Sheikh Jingir

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya ta yi Allah wadai da kalaman Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai cewa za su iya rura wutar ƙiyayya da rarrabuwar kawuna tsakanin addinai.

Shugaban hukumar, Tony Ojukwu, ya ce kalaman da suka yaɗu a wani bidiyo sun ƙunshi kira ga siyasar wariya ga wasu addinai da kuma amfani da kalmar “kafirai”. Ya ce hakan ya saɓa wa ƙa’idojin daidaito da zaman lafiya tsakanin ’yan Najeriya.

Read Also : Sau ɗaya Tinubu yake cin abinci a kullum, wani lokacin ma da ƙafa yake zuwa ofis – Shugaban NRS

Hukumar ta buƙaci Sufeto-Janar na ’Yan Sanda, Darakta-Janar na DSS da sauran hukumomin da abin ya shafa su kama tare da gurfanar da Sheikh Jingir kan zargin furta kalaman ƙiyayya da tunzura jama’a.

Hukumar ta kuma yi kira ga malamai, sarakuna da ’yan siyasa da su guji kalaman rarrabuwar kawuna, tare da bayyana cewa za ta ci gaba da sanya ido kan yadda ake gudanar da shirye-shiryen zaɓen 2027.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet