Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya bayyana cewa babban zaɓen shekarar 2027 ne zai tabbatar da ƙarfin siyasar jam’iyyar a...
Jam’iyyar PDP ta yi Allah wadai da harin da ta ce an kai wa magoya bayan ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Ibrahim...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta bayyana matsayinta a yau Talata kan makomar wasu ’yan takarar jam’iyyun siyasa, bayan hukuncin Kotun Ƙoli...
Shugabannin wasu jam’iyyun adawa sun ƙara kaimi wajen ƙoƙarin ganin sun samar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya, domin fuskantar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Gombe ta sanar da cewa za a sake gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamnan jihar, bayan Kotun Tarayya da ke...
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci Jam’iyyar PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani domin tantance ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe.Mai...
Jam’iyyar PDP a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha, ɗan marigayi Janar Sani Abacha, a matsayin sabon ɗan takararta na kujerar gwamnan jihar a zaɓen...
A hukumance, yau Laraba 09 ga Satumba, aka fara yaƙin neman zaɓen kujerun gwamnonin jihohi da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a faɗin Najeriya, bisa jadawalin...
Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Tinubu ya fi dukkan shugabannin Najeriya da aka zaɓa bisa...
Ɗan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa PDP.Kakakin Majalisar Dokokin Kano,...