By Hon Sabo Sani LabaranThe internal crisis rocking the Peoples Democratic Party (PDP) in Gombe State has taken another dramatic and confusing dimension, further exposing the...
Kotun Koli ta soke babban taron jam’iyyar PDP da aka gudanar a Ibadan, Jihar Oyo a ranakun 15 da 16 ga watan Nuwamba, 2025. Hukuncin ya...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Rivers, Farfa Ngozi Odu, ta sauya sheƙa daga Jam’iyyar PDP zuwa APC. Sauyin nata ya zo ne fiye da wata guda bayan Gwamna...
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta yi Allah wadai da matakin gwamnan jihar Plateau na ficewa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC mai mulki....
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba ya nadamar fito-na-fito da ya yi wajen goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu tun shekarar...
Dr. Kabiru Turaki (SAN) daga jihar Kebbi ya lashe zaben shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa a babban taron zaben da aka gudanar a Ibadan, babban birnin...
Wasu manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun zargi Shugaba Bola Tinubu da amfani da kudaden gwamnati da hukumomin yaki da cin hanci wajen matsa wa ‘ya’yansu...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da jam’iyyar PDP daga gudanar da gangamin taronta na ƙasa da aka shirya yi a Ibadan, jihar Oyo, a...
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya nuna takaicinsa bayan ya kasa samun fom ɗin takarar Shugabancin jam’iyyar PDP a hedkwatar jam’iyyar da ke Abuja,...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, zai sauya sheƙa daga jam’iyyar PDP zuwa APC a hukumance a ranar Talata, 14 ga Oktoba 2025, a birnin Enugu. Mbah...