Ƙungiyar Ma’aikatan Manyan Makarantu ta Najeriya (SSANU) da Ƙungiyar Ma’aikatan Ilimi Masu Alaƙa da Jami’o’i (NASU) sun bayyana shirinsu na gudanar da zanga-zangar kwana ɗaya a...
Rikicin da ake fama da shi a tsarin jami’o’in kasar nan ya dauki sabon salo a yayin da mambobin kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kungiyar...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’oi da Malamai ba, NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, sun tsawaita wa’adin yajin aikin da watanni biyu.Tsawaita wa’adin yana kunshe ne...