Rahoton binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa akalla makarantu fiye da 180 a jihohin Arewacin Najeriya aka rufe saboda hare-haren ’yan ta’adda da matsalar tsaro....
Wata Motar Tanka ɗauke da man fetur ta kama da wuta yayin da ta ke sauke mai a gidan man A.A. Rano da ke Kontagora, a...
Wasu gungun ‘yan bindiga, sun sace fasinjoji fiye da ashirin wadanda ke cikin motoci biyar a kan hanyar Mariga zuwa Kontagora da ke jihar Neja.Shugaban majalisar...
Akalla mutane bakwai ne suka mutu a wani hatsarin kwale-kwale a kauyen Zhigiri da ke karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja.An ce lamarin ya faru ne...