Ma’aikatan gwamnati a faɗin Najeriya sun fara yajin aikin gargaɗi na kwana uku, domin matsin lamba kan gwamnati game da tashin farashin fetur, ƙarancin albashi da...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta ce ta yi nadamar amincewa da mafi ƙarancin albashin ma’aikata na N70,000, tana mai cewa a lokacin da aka cimma...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana cewa albashin mafi karanci na N100,000 da gwamnoni ke nazari a kai bai dace da halin matsin tattalin arzikin...
Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) tare da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun haɗa kai domin neman mafita ta dindindin ga matsalolin da ke haifar da rikice-rikicen...
Kungiyar kwadago ta yi kakkausar suka kan ayyana dokar ta baci a jihar Ribas, inda ta yi gargadin cewa za a iya tilasta mata daukar kwararan...
Nigerian Labour Congress has declared an indefinite nationwide strike from Monday, June 3rd over the failure of the federal government to conclude negotiations on a new...
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta kara mafi karancin albashi zuwa Naira 615,000 ko kuma ta fuskanci Turnaki.Kungiyar ta kuma bukaci...
Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ta Kasa NLC, Joe Ajaero ya ce sun fito zanga-zanga a yau ne domin ganin cewa idan suka ci gaba da hakuri, mutane...
Members of the Nigeria Labour Congress have stormed the streets of Lagos State to express their grievances over the current economic hardship.They are also protesting government’s...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya.Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu zanga-zangar...