Connect with us

Featured

Naira Miliyan Ɗaya Ne Ya Kamata Ya Zama Mafi Ƙarancin Albashi a Najeriya – NLC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana cewa albashin mafi karanci na N100,000 da gwamnoni ke nazari a kai bai dace da halin matsin tattalin arzikin da ma’aikata ke ciki ba. Kakakin kungiyar, Benson Upah, ya ce ma’aikata sun cancanci karbar akalla Naira miliyan daya a wata domin rayuwa mai inganci.

Upah ya bayyana hakan ne a ranar Lahadi 31 ga Mayu, 2026 a matsayin martani ga sanarwar shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya kuma gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, wanda ya ce gwamnoni na duba yiwuwar karin albashin mafi karanci zuwa N100,000 saboda tsadar rayuwa da hauhawar farashi.

Upah ya ce faduwar darajar naira, hauhawar farashin kayayyaki, karin kudin wutar lantarki, tsadar man fetur da sabon tsarin haraji sun rage karfin sayen ma’aikata. Ya kara da cewa NLC na ganin ya kamata a sake duba albashi yadda zai dace da halin tattalin arziki. Kakaki24 ta ruwaito cewa kungiyar ta jaddada muhimmancin ma’aikata wajen bunkasa tattalin arzikin kasa.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet