Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce ya yi addu’ar samun zaman lafiya, hadin kai da wadata ga daukacin ’yan Najeriya, biyo bayan kammala ziyararsa zuwa...
Hukumomin Saudiyya sun ce harin da ’yan tawayen Houthi na Yemen suka kai a jiya Lahadi kan babban filin jirgin sama na Riyadh ya yi sanadin...
Ƙasashe da dama sun yi kakkausar suka kan harin da ’yan Houthi suka kai wata tashar rarraba wutar lantarki a birnin Madina na Saudiyya, tare da...
Kotun Kolin Saudiyya ta yi kira ga mazauna ƙasar da su fara duban jaririn watan Shawwal a yammacin ranar Laraba, 29 ga watan Ramadan na shekarar...
Ma’aikatar Harkokin Waje ta sanar da sakin ’yan Najeriya uku da suka shafe watanni a tsare a Saudiyya bayan an tabbatar ba su da hannu a...
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana cewa hukumomin Saudiyya sun rage yawan kujerun da aka ware wa Najeriya daga 95,000 zuwa kusan 67,000 a aikin...
Ma’aikatar Hajji da Umarah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa aikin Umarah na shekarar Hijira ta 1447, wanda zai fara...
Hukumomin Saudiyya sun hana mutane fiye da 269,000 shiga ƙasar, waɗanda ba su mallaki katin shaida ba, gabannin fara aikin Hajjin bana, kamar yadda AlArabiya da...
Hukumomi a ƙasar Saudi Arabia sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar, domin gudanar da aikin hajjin bana.Sheikh Gumi wanda...
Hukumar ’Yan Sandan Kasar Saudiyya, ta yi magana kan bidiyon da ke yawo a shafukan sada zumunta, wanda ya nuna wata mata tana tsike wani ɗan...