Sojojin Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), sun ce sun kashe sama da ’yan Boko Haram 20 a wurare daban-daban da...
Jita-jitar cewa wasu hafsoshin soji na shirin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta tayar da gagarumin cece-kuce a fadin ƙasar. Manyan lauyoyi, kungiyoyin farar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyar ta na haɗa duka jami’an soji da iyalansu cikin tsarin National Health Insurance Authority (NHIA) domin tabbatar da cikakkiyar kula da...
Aƙalla mutum 19 aka kama bayan wata arangama tsakanin mabiya ɗarikar shi’a da jami’an tsaro a Abuja.Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a a yankin Banex,...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da bai wa sojoji 17 da aka yi wa kisan gilla a yankin Neja Delta lambar girmamawa ta kasa da...
Sojojin da ke mulki a ƙasar Burkina Faso, sun sanar cewa an yi yunkurin hambarar da gwamnatisu.A cikin wata sanarwa daga sojojin, ta ce akwai wasu...