Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) tare da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun haɗa kai domin neman mafita ta dindindin ga matsalolin da ke haifar da rikice-rikicen...
Ƙungiyar Ma’aikatan Manyan Makarantu ta Najeriya (SSANU) da Ƙungiyar Ma’aikatan Ilimi Masu Alaƙa da Jami’o’i (NASU) sun bayyana shirinsu na gudanar da zanga-zangar kwana ɗaya a...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i marasa koyarwa a Najeriya, wato NASU da SSANU, sun ƙara wa’adin gargaɗin shiga yajin aiki da wasu makonni biyu. A baya, ƙungiyoyin sun...
Kwamitin haɗin gwiwa na ƙungiyoyin ma’aikatan jami’o’i a Najeriya SSANU da NASU ya baiwa gwamnatin Najeriya wa’adin mako guda kafin su tsunduma yajin aiki.A wata wasiƙar...
Rikicin da ake fama da shi a tsarin jami’o’in kasar nan ya dauki sabon salo a yayin da mambobin kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kungiyar...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’oi da Malamai ba, NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, sun tsawaita wa’adin yajin aikin da watanni biyu.Tsawaita wa’adin yana kunshe ne...