Wasu gungun ‘yan bindiga, sun sace fasinjoji fiye da ashirin wadanda ke cikin motoci biyar a kan hanyar Mariga zuwa Kontagora da ke jihar Neja.Shugaban majalisar...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta kashe wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne guda takwas tare da ceto mutane 87 da aka sace a cikin watan...
Wasu ‘yanbindiga sun kai hari ƙauyen Mairuwa da ke ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina a daren ranar Asabar, inda suka kashe MasallataAkalla mutane biyu ne...
Adaidai lokacin da Muslimi ke azumin watan Ramadana ƴan bindiga a wasu jihohin arewacin Najeriya har yanzu ba su kakkauta ba wajen kai hare-hare kan farar...
Wasu ‘yan bindiga ne sun mamaye al’ummar garin Yashi da ke karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara a karshen makon nan.Ana zargin sun kashe mutum guda...
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki majami’ar RCCG da ke Abule-Ori a Karamar Hukumar Obafemi Owode ta Jihar Ogun, inda suka kashe Fasto suka kuma yi...