Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane biyu, da ake zargi da hannu a mutuwar Ibrahim Khalil Danshagamu, mazaunin unguwar Gaida da ke Karamar...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa ta kama mutum 12 da ake zargi da hannu a kisan ‘yar jaridar gidan talabijin na Arise TV, Somtochukwu...
Wani magidanci mai shekaru 35 mai suna Emmanuel Urhobocha, ya mutu ta hanyar kunar bakin wake a gidansa dake kan titin Alafia a Sango-Ota, dake karamar...
Wasu da ake zargin ‘yan Daba ne sun kashe wani mutum tare da raunata ‘yan sanda 2 a unguwar Ja’en dake birnin Kano.Kwamishinan ‘yan sanda mai...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta kashe wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne guda takwas tare da ceto mutane 87 da aka sace a cikin watan...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...