Connect with us

Featured

‘Yan Daba Sun Kashe Mutum 1 Da Raunata ‘Yansanda 2 A Kano

Wasu da ake zargin ‘yan Daba ne sun kashe wani mutum tare da raunata ‘yan sanda 2 a unguwar Ja’en dake birnin Kano.

Kwamishinan ‘yan sanda mai barin gado, AIG Usaini Gumel ne ya bayyana hakan yayin zantawa da kamfanin dillancin labarai na kasa NAN a Kano.

Ya ce ‘yan Daban sun kashe Mukhtar Garba wanda ake fi sani da Baballiya.

Usaini Gumel ya ce Marigayin ya rasu ne a asibitin Murtala Muhammad inda tuni aka mika Gawarsa ga iyalansa.

Kwamishinan ya ce ‘yan Daban sun afkawa unguwar da manyan makamai inda suka dinga farmakar al’umma.

Sai dai ya ce an tura karin jami’ai zuwa yankin inda zaman lafiya ya dawo.

Haka kuma ya ce ‘yan sanda biyu SC Wasilu Umar da PC Abdulmalik Yusuf sun samu raunuku yayin fafatawa da ‘yan Daban a yankin ‘Yan Dillalai da Ja’en Makera.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet