Connect with us

Labarai

Kano: Ƴan sanda sun cafke masu safarar fetur ga ƴan bindigar katsina

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wasu mutane da take zargin suna kai wa ƴan bindigar Katsina man fetur.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar da yammacin a Talatar makonnan.

Ta cikin sanarwar Kiyawa ya ce ƴan sanda sun kama mutanen ne su biyu Musbahu Rabi’u mai shekaru 31 da kuma Jamilu Abdullahi mai shekaru 37.

Haka kuma sanarwar ta ce, mutanen mazauna ƙaramar hukumar Jibia ne ta jihar Katsina, inda aka cafke su lokacin da suke sanya jarakunan fetur a buhuna tare zuba su a mota ƙirar J5.

Haka kuma sanarwar ta ce, mutanen sun ce suna sayen man ne a Kano tare da kai shi Katsina kasancewar an hana sayar da shi a jarakuna a can shi ya sanya suke ɓoye shi a buhun sukari.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet