Connect with us

Labarai

Katsina ƴan sanda sun cafke Ɗan fashin daji mai shekaru

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta ce, ta yi nasarar cafke wani yaro mai shekaru 14 wanda guda ne cikin ƴan bindigar da suka addabi yankin Arewa maso yammacin Najeriya.

Mai magana da yawun rundunar SP Gambo Isah ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Ya ce, tuni yaron ya tabbatar wa rundunar cewa shi da kansa ya kashe mutane biyu a wani hari da suka taɓa kaiwa.

SP Gambo Isah, ya ƙara da cewa, “Yaron na cikin ƴan bindigar da suka kai hari a garin Mallamawa da ke yankin ƙaramar Hukumar Jibia, har ma da wasu sassan da ke makwabtaka.”

Haka kuma ya ce, “Bayan haka da shi a hare-haren da ƴan bindiga suka kai Dankulumbo da Kukar Babangida a ƙaramar hukuma Jibia, kuma ya yi ƙwacen Shanun da har yanzu ba a iya tantance adadinsu ba.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet