Connect with us

Labarai

Sojoji sun yiwa ƴan tada ƙayar baya na ISWAP luguden wuta

Rundunar sojan saman Najeriya ta ce, jiragenta uku sun yiwa tarin wasu ƴan ƙungiyar tada ƙayar baya na ISWAP luguden wuta a yankin Arewa masu gabas.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, Edward Gabkwet, ya fitar.

Sanarwar ta ce, jiragen sun kai musu harin ne dai-dai lokacin da ƴan tada ƙayar bayan ke taro a jiragen ruwa a yankin Tumbun da ke kusa da Tafkin Chadi.

Haka kuma ta cikin sanarwar Edward Gabkwet, ya ce, “Bayan samun Rahotonnin sirri ne a ranar 20 ga wannan wata da muke cikin na Oktoba akna cewa jiragen ruwa kusan guda 20 na tsakanin mambobin Boko Haram ko kuma na ISWAP suna taruwa don ganawa a Tsibirin Tumbuns da ke yankin Malam Fatori, don haka jiragen 3 na Operation Haɗin Kai suka yi musu luguden wuta.”

Haka kuma sanarwar ta ce, harin ya sanya ɓata garin gudu domin neman wurin tsira.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet