Connect with us

Tsaro

Borno: Sojoji sun kashe ƴan tada ƙayar baya 50

Rundunar sojin saman Najeriya, ta ce dakarunta sun kashe kwamandoji da mambobin ƙungiyar tada ƙayr baya ta ISWAP mutum 50.

Mai magana da yawun rundunar Birgediya Janar Onyema Nwachukwu, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar da da yammacin jiya Litinin.

Sanarwar ta ruwaito cewa, rundunar ta nasarar ne yayin wani farmaki da sojojin suka kai yankin ƙaramar hukumar Askira Uba da ke jihar Borno.

Haka kuma ta ruwaito cewa, dakarun haɗin gwiwa da kuma na Operation Haɗin kai da ke aikin bada tsaro a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya ne suka hallaka Ƴan tada ƙayar bayan tare da lalata sansani da makamansu.

Onyema Nwachukwu ta cikin Sanarwar ya kuma ce, Sojojin sun yi luguden wuta a kan motar ƴan tada ƙayar bayan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet