Connect with us

Labarai

Hukumar Zabe Za Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Da Na ‘Yan Majalissu

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a ranar Alhamis din nan ta ce za ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya a ranar 20 ga watan Satumbar da muke ciki.

Da yake jawabi a wajen wani taro da cibiyar dimokuradiyya da ci gaban al’umma ta shirya a Abuja, shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce a ranar 4 ga watan Oktoba ne ake sa ran fitar da jerin sunayen karshe na ‘yan takarar gwamna da na majalisun jihohi.

Farfesa Yakubu, yayin da yake kira ga jam’iyyun siyasa da ‘yan takararsu da su mai da hankali kan yakin neman zabe, ya kara da cewa hukumar ta sanya ranar 28 ga watan Satumba domin fara yakin neman zabe.

Gidan talabijin na channels ya rawaito cewa, Shugaban na INEC ya ce hukumar zabe na hada kai da jami’an tsaro domin ganin an gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet