Connect with us

Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wata Budurwa Gidan Gyaran Hali A Kano

Rundunar yan sanda ta gurfanar da wata matashiya mai suna shamsiyya Adamu mazauniyar unguwar rimin kebe, wadda ake tuhuma da laifin kutse da sata wanda ya sabawa sashi na 372 da sashi na 287 na kundin penal court.

Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa an gurfanar da ita a Kotun majistiri mai lamba 54 karkashin jagorancin mai Shari’a Mansur Ibrahim Yola.

Mai gabatar da kara lauyan gwamnatin Barrister Aminu Kawo ya yi roko da a karanta matar kunshin tuhumar da ake mata.

Tunda fari ana tuhumar Shamsiyya Adamu da laifin shiga wani gida a unguwar gidan Kara, inda kuma anan ne ta daukewa matar gidan waya kirar Infinix hot 11 mai kimanin kudi naira dubu dari da takwas ta kuma siyar da wayar duba Ashirin.

Jami’in kotun Muhammad Aminu ya karanta mata kunshin tuhumar, tare da fassara mata, kuma nan ta ke ta amsa laifinta.

Mai gabatar da kara yayi roko da a yi mata hukunci nan ta ke tunda ta amsa laifinta kuma a sanyata ta biya rankon kudin wayar data dauka.

Bayan yin nazari akan rokon mai gabatar da kara kotun ta yanke mata hukunci daurin watanni uku a gidan ajiya da gyaran hali babu zabin biyan tara a laifin shiga gida ba tare da izini ba.

Sai daurin watanni uku ko tara dubu Ashirin a laifin sata tare da biyan rankon dubu dari da takwas ga wadda ta daukewa wayar idan kuma ta kasa biya zatayi kwana talatin a gidan ajiya da gyaran hali.

Koda A ranar 17 ga watan Fabrairu na shekarar da muke ciki kotun ta samu Shamsiyya da laifin Aikata sata har aka yanke mata hukunci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet