Connect with us

Labarai

Rikicin PDP: Atiku Ya Sake Tura Sabbin Masu Sasanci Wurin Gwamnan Rivers

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sauya jadawalin yakin neman zabensa domin baiwa sabbin masu sulhu da aka aike wa gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, damar shiga cikin rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.

Bangaren Wike wanda ya kunshi gwamnoni biyar da wasu jiga-jigan jam’iyyar sun kaurace wa majalisar yakin neman zaben saboda kin yin murabus da shugaban jam’iyyar na kasa Iyorchia Ayu ya yi.

A cikin jadawalin kamfen din da ya bayyana a ga jama’a karara, Atiku da tawagar yakin neman zabensa ya kamata su halarci a jihar Kebbi a jiya (Laraba) da Zamfara a yau (Alhamis). Amma an sauya jadawalin yakin neman zabe na jihohin biyu yayin da jam’iyyar ta kara zage damtse wajen ganin Wike ya shiga aikin tare da Atiku.

Rahotanni sun nuna cewa an sake yin sauye-sauyen ne domin a ba da lokaci ga wasu dattijan jam’iyyar da ake mutuntawa—da suka hada da tsohon shugaban majalisar dattawa, tsohon gwamnan Rivers, tsohon gwamnan jihar Delta, da sauran su wadanda aka dora wa alhakin dawo da Wike da wasu mambobinta cikin jam’iyar..

Sai dai Majiyar Dimokuradiyya ta fahimci cewa dan takarar shugaban kasa ya yi wata muhimmiyar ganawa da manyan masu ruwa da tsaki a jam’iyyar a Abuja a ranar Laraba inda aka tattauna batutuwan da suka shafi rikicin da kuma hanyar da za a bi domin kawo karshen lamarin.

Da yake mayar da martani, Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Delta, Charles Aniagwu, da mai magana da yawun yakin neman zaben, ya ce an sake sauya shirin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet